Kasuwar fata ta Kano a cikin shekarar 1959

Wannan hoton kasuwar fata ta Kano a cikin shekarar 1959. Ko kun san a wacce unguwa wannan kasuwa take?