FADAKARWA: Sabubba guda goma da suke sa Allah ya so bawansa

Daga Aliyu Said Gamawa Alal hakika soyayyar Allah da yardarsa ga bawa su ne kololuwar burin bawa a rayuwarsa ta duniya da lahira. Al- Allama Ibnul...

An baiwa mata izinin tuka mota a Kasar Sa’udiyya

A ranar talata Sarki Salman na Saudiyya ya sanya hannu akan wani daftarin da ya baiwa mata iznin tuka mota a kasar. A cewar wannan...

Sarkin Kano Ya Yi Wa Kansa Allurar Polio

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu, ranar litinin a karamar hukumar Ungogo ya daddake ruwan allurar Polio a bainar jama'a domin ya nuna babu wata illa...

Rundunar Sojin Nigeria da hukumar SSS sun tsare mutum 2 dake safarar makamai a...

Daga Yasir Ramadan Gwale Rundanar soja shiyya ta daya tare da hadin guiwar hukumar tsaron farin kaya ta kasa, sun ci nasarar cafke wasu mutane...

Majalisar dokokin Jihar Adamawa ta tsige mataimakin kakakin majalisa da wasu mutum uku

Majalisar dokokin jihar Adamawa a ranar litinin ta tsige mataimakin kakakin majalisar dokokim jihar Mista Sunday Peter da shugaban masu rinjaye Musa Muhammad. Sauran wadan...

Tarihin Dan Makwayon Kano Yusuf

Marigayi Danmakwayon Kano Yusuf dan Muhammad Bashir dan Galadiman Kano Yusuf Maje-Garko dan Sarkin Kano Abdullahi Maje-Karofi dan Sarkin Kano Ibrahim Dabo. A tarihin masarautar...