Tambuwal ya gargadi ‘yan Shia kan yin zanga zanga a Sokoto

Gwamnatin jihar Sokoto a ranar laraba tayi gargadi ga 'yan Shiah a jihar akan cewar ba zata lamunci duk wata zanga zanga a jiyar...

Sojojin Kamaru na gallazawa ‘yan Najeriya

A wani rahoto da gidan radiyon BBC Hausa ya wallafa a shafinsa na intanet, sun bayyana yadda kungiyar kare hakkin bil dama ta zargi sojojin kamaru...

Ronaldo ya kafa sabon tarihi a Real Madrid

Daga Abba Ibrahim Wada Gwale Dan wasan Real Madrid Cristiano Ronaldo ya kafa sabon tarihi a kungiyar bayan da yanzu ya buga wasa 400 a...

Emery ya mayarwa da Real Madrid da Barcelona da Bayern Munich martani

Daga Abba Ibrahim Wada Gwale Mai horar da yan wasan kungiyar kwallon kafa ta PSG, Unai Emery ya mayarwa da kungiyoyin real Madrid da Barcelona...

Neymar ya na daukar albashin miliyan 43 a kullum

Daga Abba Ibrahim Wada Gwale Sabon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint German, Neymar, dan asalin kasar Brazil yana daukar albashin sama da...

Gwamnan Kaduna el-Rufai ya fashe da kuka sabida tausayi

A wani taro da Gwamnan Kaduna Malam Nasiru el-Rufai ya halarta yau a Zaria yayin raba kayan tallafin karatu ga wasu dalibai. Gwamnan ya...