‘Yan Boko Haram sun kashe ɗan sanda da ’yar gudun hijira

Daga Jaafar Jaafar A wata fafatawa da aka yi tsakanin sojojin Nigeria masu yaƙi da ta’addaci a arewa maso gabashin ƙasar da ‘yan ƙungiyar Boko...

Giroud ya ci ƙwallaye ɗari a Arsenal

Daga Abba Wada Gwale Ɗan wasan gaba na ƙungiyar Arsenal, Olivier Giroud, ya zura ƙwallonsa ta ɗari a tarihin zamansa ƙungiyar bayan da ya zura...

Zan cigaba da kasancewa sanata har karshen rayuwa ta, inji Bukar Abba

Tsohon Gwamnan jihar Yobe karo uku, kuma sanata mai wakilatar gabashin jihar a majalisar dattawa ta kasa, ya bayyana cewar, zai cigaba da zama...

‘Yar gidan Gwamna Ganduje ta tubure sai ta auri wani Bayerabe

Daga Mustapha Usman ‘Yar gwamnan Kano Adbullahi Umar Ganduje, wato Fatima Ganduje, ta kafe tsayin daka sai ta auri dan gidan gwamnan Jihar Oyo mai...

Matar Tsohon Najadu Hefner Ba Za Ta Samu Tumunin Takaba Ba

Daga Mustapha Usman Mashahurin tsohon nan Hugh Hefner wanda ya yi shuhura wajen yaɗa batsa bai barwa matar da za ta yi masa takaba ko...

Buba Galadima ya caccaki gwamnatin Buhari

A tattaunawar da yayi da sashen Hausa na BBC, Injiniya Buba Galadima yace gwamnatin tasu ta APC da suka yi uwa suka yi makarbiya...