Yadda ɗan jarida Tijjani Ado Ahmad ya rasu a Amurka

Daga Mustapha Usman Tijjani Ado Ahmad, sanannen ɗan jarida da ke Freedom Radio, ya rasu a daren jiya a birnin Atlanta da ke ƙasar Amurka. Tijjani...

Injin jirgin Faransa ya tarwatse a sararin samaniya

A ranar Asabar ɗin nan ne injin jirgin Air France kirar A380 na ƙasar Faransa ya yi fata-fata a sararin samaniya a daidai tekun...

Wasu murguza-murguzan tautau za su addabi gidaje a Birtaniya

Wasu murguza-murguzan tautau kimanin guda miliyan 150 sun yi fitar ɗango za su addabi gidaje a Birtaniya saboda tsananin zafin da aka yi a...

‘Yan Boko Haram sun kashe ɗan sanda da ’yar gudun hijira

Daga Jaafar Jaafar A wata fafatawa da aka yi tsakanin sojojin Nigeria masu yaƙi da ta’addaci a arewa maso gabashin ƙasar da ‘yan ƙungiyar Boko...

Giroud ya ci ƙwallaye ɗari a Arsenal

Daga Abba Wada Gwale Ɗan wasan gaba na ƙungiyar Arsenal, Olivier Giroud, ya zura ƙwallonsa ta ɗari a tarihin zamansa ƙungiyar bayan da ya zura...

Zan cigaba da kasancewa sanata har karshen rayuwa ta, inji Bukar Abba

Tsohon Gwamnan jihar Yobe karo uku, kuma sanata mai wakilatar gabashin jihar a majalisar dattawa ta kasa, ya bayyana cewar, zai cigaba da zama...