Zan cigaba da kasancewa sanata har karshen rayuwa ta, inji Bukar Abba

Tsohon Gwamnan jihar Yobe karo uku, kuma sanata mai wakilatar gabashin jihar a majalisar dattawa ta kasa, ya bayyana cewar, zai cigaba da zama...

‘Yar gidan Gwamna Ganduje ta tubure sai ta auri wani Bayerabe

Daga Mustapha Usman ‘Yar gwamnan Kano Adbullahi Umar Ganduje, wato Fatima Ganduje, ta kafe tsayin daka sai ta auri dan gidan gwamnan Jihar Oyo mai...

Matar Tsohon Najadu Hefner Ba Za Ta Samu Tumunin Takaba Ba

Daga Mustapha Usman Mashahurin tsohon nan Hugh Hefner wanda ya yi shuhura wajen yaɗa batsa bai barwa matar da za ta yi masa takaba ko...

Buba Galadima ya caccaki gwamnatin Buhari

A tattaunawar da yayi da sashen Hausa na BBC, Injiniya Buba Galadima yace gwamnatin tasu ta APC da suka yi uwa suka yi makarbiya...

HAJJIN BANA: Jihar Kaduna ta kammala jigilar alhazanta zuwa gida

Daga Yasir Ramadan Gwale A dazu ne jirgi ya sauka da rukuni na karshe na alhazan jihar kaduna a filin sauka da tashin jiragen saman...

Mutumin da ya yi shuhura wajen yada batsa a duniya ya mutu

Shahararren Ba’amurken nan da ya yi fice a duniya wajen assasa zinace-zinace da yada batsa, wato Hugh Hefner, ya rasu. Hefner, wanda shi ne mamallakin...