Cutar Zika ta dade a duniya kafin ta bayyana

Wasu masana da ke binciken kiwon lafiya sun ce cutar Zika da ke sanadin haihuwan yara da nakasa a jikinsu ta kwashe sama da...

China za ta jagoranci amfani da sabbin hanyoyin samun makamashi a duniya

Hukumar kula da makamashi ta duniya ta kara yawan hasashen da ta yi na samun habakar makamashin da bai da nasaba da gas ko...

Za a mayar da asibitin fadar shugaban ƙasa na kuɗi

Sakamakon wasu matsaloli da suka dabaibaye babban asibitin dake fadar shugaban ƙasa, gwamnati ta ƙuduri aniyar mayar da shi na kuɗi, a cewar babban...

NAZARI: Rayuwar kare a karofi

Zaman kare a karofi Daga Yasir Ramadan Gwale Rashin tsari da bin ka’ida na daya daga cikin dumbin matsalolin da suka dame mu. Idan za’a yi...

An sa ranar jana’izar ɗan jarida Tijjani Ado Ahmad

Daga Mustapha Usman Dangin marigayi Tijjani Ado Ahmad wanda ya rasu a ƙasar Amurka yayin da ya je wata ziyarar aiki sun sa ranar da...

Gwamnatin tarayya ta cewa Diezani ta sakata ta bararraje a London

Daga Abba Wada Gwale Gwamnatin tarayya ta ce tsohuwar minister man fetur Diezani Alison-Madueke ta yi zamanta a birnin London don ci gaba da fuskantar...