Ko kun san wace ce Aishah Ahmad da Buhari ya naɗa mataimakiyar gwamnan CBN?

Daga Abba Wada Gwale A ranar Alhamis ɗin yau ne fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa ta turawa Majalisar Dattawa sunan Aishah Ahmad don su...

’Yan majalisu biyu na PDP sun canja sheƙa zuwa APC

Yan Majalisar Wakilai ta Tarayya na jam’iyyar adawa ta PDP sun canja sheka zuwa jam’iyyar dake mulki ta APC. Ɗan majalisa mai wakiltar Ƙaramar Hukumar...

Shugaba Erdogan na Turkiyya na ziyara a Iran kan batun ballewar Kurdawan Iraqi

Shugaban Turkiyya Recep Tayyib Erdogan na wata ziyara a ranar Laraban nan a Iran a wani mataki na tattaunawa da takwaransa Hassan Rouhani da...

Cutar Zika ta dade a duniya kafin ta bayyana

Wasu masana da ke binciken kiwon lafiya sun ce cutar Zika da ke sanadin haihuwan yara da nakasa a jikinsu ta kwashe sama da...

China za ta jagoranci amfani da sabbin hanyoyin samun makamashi a duniya

Hukumar kula da makamashi ta duniya ta kara yawan hasashen da ta yi na samun habakar makamashin da bai da nasaba da gas ko...

Za a mayar da asibitin fadar shugaban ƙasa na kuɗi

Sakamakon wasu matsaloli da suka dabaibaye babban asibitin dake fadar shugaban ƙasa, gwamnati ta ƙuduri aniyar mayar da shi na kuɗi, a cewar babban...