El-Rufai ya kubutar da matafiya da akai yunkurin sacewa a hanyar Abuja

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasuru el-Rufai ya yi sanaduyar kubutar wasu mutane da aka yi yunkurin sacewa a hanyar Kaduna zuwa Abuja...

Shugaba Buhari ya zama inuwar giginya – Ado Abdullahi

Haƙiƙa babu abin da ya rage illa a yi wa ƴan Nijeriya fatan alheri ga wannan zaɓi...

Rike kudaden Kananan hukumomi ya jawo matsalar tsaro a Arewa – Ahmad Ganga

Ta6ar6arewar tsaro a Arewacin Najeriya ya samo asali ne ta hanyar dakile hakkokin 'Kananan Hukumomi da Gwamnonin Arewar suka yi, da kuma...

‘Yan Firamare na cin shanu 594 da kaji 148,000 da kwai miliyan 6 duk...

Mataimakin Shugaban kasa Yemi Oinbajo, ya bayyana cewar Gwamnatin tarayya na ciyar da dalin ban Firamare kwai miliyan shida da dubu dari...

Atiku ya fi Buhari gaskiya da tsoron Allah – Obasanjo

Tsohon Shugaban kasa Olushegun Obasanjo ya bayyana cewar duk da Atiku bai yi nasarar cin zaven Shugaban kasa ba, ba shakka yafi...

Shugaba Buhari zai halarci bikin rantsar da Macky Sall na Senegal

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai halarci Dakar babban birnin kasar Senegal, domin shaida ransar d Shugaban kasa Macky Sall karo na biyu.