‘Yan bindiga sun sace Sheikh Ahmad Sulaiman Kano

Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun sace fitaccen makarancin Al-qurani Sheikh Ahmad Sulaiman Kano, akan hanyarsa...

Akuyoyi sun addabi birnin Landan

Wani garken Awaki da ya bazama a cikin unguwar Llandudno dake tsakiyar birnin...

Rubzawar gini kan ‘yan makaranta a Legas

Wata mata ta rasa yaranta guda biyar a sanadiyar rusau da wani gini yayi a kan daliban wata makaranta a jihar Legas.

‘Yan sanda sun kama dangwalalliyar kuri’a a Kano

Rundunar 'yan sanda a cikin sabon gari (Kano) sun kama buhu goma sha bakwai(17) cike da ballot papers da ake saran za'a...

Buhari da Atiku sun sake sanya hannu kan batun zabe

Shugaban kasa Muhammadu Buhari sun sake sanya hannu kan batun zabe cikin zaman lafiya ba tare da tashin hankali ba.

Gwalagwaji na haifar da cutar Sankara – Bincike

Wani bincike da jami'ar kimiyya da fasaha dake Offa jihar Kwara ta yi, ya nuna cewar amfani da kayan miyan da suka...