Sanata Omo-Agege

Sanata Ovie Omo-Agege da majalisar dattawa ta dakatar saboda rashin da’a, wanda kuma a yau ya jagoranci wasu ‘yan daba da suka kutsa kai cikin harabar zauren majalisar inda suka yi awon gaba da sandar iko ta majalisar, ya shiga komar ‘yan sanda.

Haka kuma, majalisar ta baiwa rundunar ‘yan sanda awanni 24 da su dawo da sandar majalisar da ‘yan daban suka sace.

https://i2.wp.com/storage.googleapis.com/stateless-dailynigerian-com/2018/04/b013cb3b-ovie-omo-agege.jpg?fit=800%2C600&ssl=1

LEAVE A REPLY