Rundunar ‘yan sanda a cikin sabon gari (Kano) sun kama buhu goma sha bakwai(17) cike da ballot papers da ake saran za’a kai su jihar Jigawa a daren jiya.

A halin yanzu ana jiran umarnin kwamishinan ‘yan sanda na Kano domin a bud’e buhunan.

LEAVE A REPLY