Ibrahim Ali Amin Little

Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne, sun budewa motar Ibrahim Ali Amin Little wuta akan hanyar Kaduna zuwa birnin Gwari. Ibrahim Little na daya daga cikin jigon jam’iyyar PDP a jihar Kano.

Rahotanni sun nuna cewar ‘yan bindigar sun harbe shi a kirji da kuma hannu, tuni aka garzaya da shi asibiti domin samun kuwalawa.

LEAVE A REPLY