Wata DPO din ‘yan sanda a Abuja ta bayyana yadda wasu barayi suka galabaitar da ita da sauran ‘yan sanda yayin da suka je kama kayan sata. Ko hakan ya sa ta karaya?

CSP Nana Bature Garba ta ce an gargade ta cewa kar ta sake ta shiga kasuwar Panteka da ke unguwar Mpape a Abuja, saboda hadarin da za ta iya fuskanta daga barayin zaune.

Ta ce barayin sun galabaitar da su, amma daga baya ta cimma burinta.

LEAVE A REPLY