Gwamnan jihar Filatu, Simon Lalong

Daga Hassan Y.A. Malik

Wasu wadanda ake zato Fulani makiyaya ne sun kai hari kan mutanen garin Dundu da ke a gundumar Kwall, cikin karamar hukumar Bassa ta jihar Filato a daren jiya Litinin.

Rahotanni sun bayyana cewa mutane 25 ne suka rasa rayukansu a harin na daren jiya.

Mutanen sun hada da maza 19, mata 3 da kananan yara 3.

Za mu kawo muka karin bayani nan bada dadewa ba.

LEAVE A REPLY