Katsina-Alu

Allah ya dauki rayuwar tsohon Cif Jojin Najeriya, Aloyisus Katsina-Alu, kotun kolin Najeriya ta tabbatar da rasuwarsa.

Tsohon Alkalin koyun kolin ta Najeriya, wanda ya fito daga garin Ushngo dake jihar Binuwai, ya rike mukamin Alkalin babbar kotun kolin tarayyar Najeriya daga ranar 30 ga watan Disambar 2009 zuwa 28 ga watan Agustan shekarar2011.

 

LEAVE A REPLY