Daga Hassan Y.A. Malik

Sojojin Nijeriya sun yi nasarar kama wata babbar mota makare da sahunan alburasai har 300, 000 a jihar Ogun.

An dai shigo da alburusan ne daga Kwatano da ke jamhuriyar Benin.

Wannan na zuwa ne watanni takwas kacal kafin babban zabe na 2019.

Ana ci gaba da binciken kan wadanda ke da hannu wajen shigo da wannan kaya da ma inda aka nufa da kayan.

LEAVE A REPLY