Sifeto janar na rundunar ‘yan sanda ta kasa Ibrahim K. Idris ya karbi umarnin mukaddashin Shugaban kasa Yemi OOsinbajo da hannu biyu biyu, yayin da Osinbajon ya umarci Sifeton da ya sake fasalta ayyukan rundunar tsaro ta musamman dake kama ‘yan fashi SARS.

A yanzu haka dai Sifeto janar na rundunar ‘yan sanda ta kasa ya sauya sunan rundunar tsaro ta musamman SARS zuwa FSARS.

 

LEAVE A REPLY