Abdulrahman Jimeta

Shugaban ma’aikatan gidan Gwamnatin jihar Adamawa, Abdulrahman Jimeta ya rasu.

A cewar wata sanarwa daga makusantan mamacin, ya rasu ne da sanyin safiyar Litinin din nan a kasar Saudiyya.

“Ya rasu anan kasar Saudiyya bayan da yazo kasar domin yin Ibadar Umara” A cewar wani makusancinsa da ya shaidawa majiyar Premium Times.

LEAVE A REPLY