Alhaji Isiaka Oyetola

Shugaban ma’aikatan gidan gwamnatin jihar Osun, Alhaji Isiaka Adegboyega Oyetola ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar APC da aka gudanar a matsayin wanda zai tsayawa jam’iyyar takarar Gwamnan da za’a yi nan gaba a wannan shekarar.

A harabar sakaratiyar jam’iyyar dake Osogbo ne dai aka gudanarda wannan zaben fidda gwani dake babban birnin jihar.

LEAVE A REPLY