Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru el-Rufai

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kuma kaddamar da sabon taragon jirgin kasa yau a Kaduna. Shugaban wanda ya ziyarci jihar Kaduna domin ƙaddamar da wasu manyan ayyukan da gwamnan Jihar Malam Nasiru el-Rufai ya aiwatar.

LEAVE A REPLY