Shugaban Kasa Muhammadu Buhari tare da kai dakinsa Aisha Buhari sun Isa babban birnin tarayya Abuja bayan da Shugaban yayi hutun Sallah Babba a mahaifarsa dake Daura.

Shugaban dai ya gana da mutane daban daban a gidansa dake Daura yayin da yake hutun Sallah a jihar Katsina.

LEAVE A REPLY