Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da murabus din ministar kudi Kemi Adeosun. Ministar dai ta yi murabus ne bayan da aka zarge ta da yin jabun takardar kammala hudimar kasa.

LEAVE A REPLY