Bukola Saraki

A kalla Sanatoci 49 ne suka sanya hannu akan takardar tsige Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki wanda bai ci nasara ba a yau Talata.

Wannan bayani na zuwa ne yayin da Sanata mai wakiltar jihar Kwara ta kudu a majalisar dattawa Rafiu Ibrahim ya bayyana cewar an baiwa kowanne Sanata dalar Amurka miliyan daya domin ya sanya hannu don tsige Saraki.

Sanatan ya bayyana hakan ne a yayin da yake tattaunawa da jaridar ThiDay a ranar Talata.

LEAVE A REPLY