Alhaji Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana cewar Adamu Chiroma shi ne mutumin da ya tasirantu da shi sosai kuma yake kallonsa a matsayin mutumin da ya kamata yayi koyi da shi a lamuran rayuwa da siyasa da shanin mulki.

Atiku ABubakar ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fatitar ranar Alhamis a babban birnin tarayya Abuja, inda yake nuna kaduwarsa bisa wannan rashi na Adamu Chiroma sannan kuma yayi ta’aziyar Allah ya jikansa ya gafarta masa.

 

LEAVE A REPLY