Bayan da aka zabi Sanata Ahmed Lawan a matsayin Shugaban majalisar dattawa ta tara, abokin hamayyarsa Mohammed Ali Ndume ya taya shi murnar lashe wannan zabe.

LEAVE A REPLY