Jam’iyyar PDP ta nada tsohon mataimakin Shugaban kasa Mohammed  Namadi Sambo a matsayin Shugaban kwamitin da zai jagiranci tantance ‘yan takarar Shugaban kasa a cikin jam’iyyar.

Wannan ne dai karo na farko da aka ga sunan Namadi Sambo ya fito a cikin harkokin jam’iyyar PDP tun bayan faduwarsu zaben 2015, zaben da suka sha Kate shi da Goodluck Jonathan a hannun Shugaba Buhari.

LEAVE A REPLY