Nuhu Gidado

Mataimakin Gwamnan jihar Bauchi Injiniya Nuhu Gidado yayi murabus daga mukaminsa yau Laraba. Babu wata sanarwa da ta bayyana dalilin da ya sanya mataimakin Gwamnan yin murabus din.

Zamu kawo muku cikakken bayani nan gaba.

LEAVE A REPLY