Magoya bayan tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso sunyi dafifi a otal din Chida dake babban birnin tarayya Abuja, inda Kwankwaso ya kaddamar da takararsa ta Neman Shugaban Kasa.

A da dai an tsara cewar Sanata Kwankwaso zai yi bikin kaddamar da takararsa nw a filin taro nw Eagle Square dake tsakiyar garin Abuja. Sai dai daga baya hukumomin babban birnin suka haramta masa gudanar da taron.

LEAVE A REPLY