Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma mai neman takarar Shugabancin Najeriya a karkashin tutar jamiyyar PDP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gudanar da Sallar Idin bana a Jihar Edo.

Kwankwason yayi Idin je a cigaba da ziyarar zagaye da yake yi a jihohin kasarnan domin neman goyon baya da kuma shawarwari daga ‘ya ‘Yan jam’iyyar PDP.

LEAVE A REPLY