Gwamnan jihar Ekiti Ayodelel Fayose

Kotun daukaka kara dake birnin Ado-Ekiti a ranar Alhamis ta bayar da umarnin a rufe asusun ajiya na Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose.

A wani hukunci da alkalin kotun daukaka kara dake Ado-Ekiti ya yanke, akan karar da hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC ta shigar, mai Shari’ah Taiwo O Taiwo na kotun daukaka karar yace a rufe asusun ajiyar Gwamnan.

Zamu kawo muku karin bayani zuwa anjima.

LEAVE A REPLY