Karen tsohon Shugaban kasar Amurka George H W Bush da ya mutu a makon nan. Karen Wanda ake sanya suna Sully HW Bush ya nuna juyayinsa lokacin da aka ajiye gawarsa domin yi mata bankwana.

Kwana daya kafin jana’izar tsohon Shugaban Amurkar nai dai aka yiwa karensa mai suna Sully rakiya inda yayi masa van kwana tare da yin alhinin rasuwarsa.

 

LEAVE A REPLY