Ministan kasa a ma’aikatar Ilimi, Anthony Anwuka, ya bayyana a zaman majalisar zartarwa na wannan makon, amincewar majalisar na samar da sabuwar jami’ah mai zaman kanta mai suna Skyline University.

Karin bayani na nan tafe.

LEAVE A REPLY