Sabon jirgin Kasa dake jigila daga Abuja zuwa Kaduna ya banke a kalla shanu 54 akan hanyarsa ta zuwa Kaduna bayan da ya taso daga babban birnin tarayya Abuja.

 

LEAVE A REPLY