Jirgin Sanata Alu Modu Sheriff yayi batan kai a filin sauka da tashin jiragen saman kasa da kasa dake Nnamdi Azikiwe dake babban birnin tarayya Abuja.

Wannan dan gajajeren hadari ya sabbaba rufe filin jirgin saman Baki dayansa, sai daga bisani aka bude shi domin cigaba da zirga zirga.

LEAVE A REPLY