Hukumar hana yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC a ranar laraba ta garkame dan gidan tsohon Gwamnan jihar Nassarawa Abdullahi Adamu mai suna Nuraini Adamu inda ta gabatar da shi a gaban mai Shari’ah JK Daggard dake babbar kotun tarayya dake jihar Kano.

An kama Nuraini Adamu ne bisa zargin yin almundahana ta hanyar karkata akalar da dukiyar al’umma da ta kai Naira Miliyan 32.

Zamu  kawo cikakken rahoton.

LEAVE A REPLY