Hotunan wata ‘yar kunar bakin wake da ta yi nufin kai wani hari da bai ci nasara ba.

Jami’an tsaron rundunar tsaro ta Lafiya Dole da suke bakin daga a Gamboru ne suka ci nasarar dakile wannan hari da ‘yar kunar bakin waken tayi nufin kaiwa.
Rundunar sojan tace, da matar taci nasarar tayar da Bomabaman da ta layyace jikinta da su, da tayi barna mai yawan gaske, kasancewar bamabaman masu karfin gaske ne.

LEAVE A REPLY