Kimanin Alhazan jihar Kano 540 ne suka tashi zuwa birnin Madina a ranar Asabar din nan domin aikin hajjin bana, abinda ya kai adadin Alhazan Najeriya da suka tashi zuwa kasar Saudiyya zuwa 2,480.

Wannan dai shi  ne rukunin farko na Alhazan jihar Kano da suka tashi zuwa kasa mai tsarki, inda mata 292 inda suka tashi ta hannun kamfanin jirgin Max, wanda kuma shi n e jirgi na biyar da ya tashi zuwa kasa mai tsarki.

 

LEAVE A REPLY