Gwamnan jihar Legas, Akinwunmi Ambode

Wata sanarwa da ta fito daga daraktan hukumar fansho ta jihar Legas Folashade Onanuga, ya bayyana cewar Gwamnan jihar Legas Akinwunmi Ambode ya biya ma’aikatan jihar kudin fanshon su Naira biliyan 37.546.

Sanarwar ta kara da cewar, ko wanne wata Gwamnan jihar yana bayar da umarnin fitar da kudi domin sallamar ‘yan fansho a jihar.

 

 

LEAVE A REPLY