Abdullahi Umar Ganduje

Gwamnan jiharKano Abdullahi Umar Ganduje ya amince a sayo kwanaon awo na Naira miliyan 28 domin rabawa ‘yan kasuwa masu sayarda kayan abinci.

A zaman majalisar zartarwa na jihar da ya gabata a makon jiya ne dai Gwamnan ya ayyana cewar za’a sayo kwananon awon domin rabawa ga ‘yan kasuwan jihar Kano masu sayar da kayan abinci.

Ku bayyana mana ra’ayinku kan wannan kudi da za’a kashe domin sayen kwanon awo.

LEAVE A REPLY