Ginin Sakatariyar karamar hukumar Ningi na ci da wuta bal bal

Wata gobara da ba’a san musabbabinta ba ta kone sakatariyar karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi, masu aiko da rahotanni sun bayyana cewar gobarar ta lashe dukkan wasu gine gine dake cikin Sakatariyar, yayin da har ya zuwa yanzu babu labarin musabbabin tashin wannan gobara.

Image may contain: cloud, sky, outdoor and nature

LEAVE A REPLY