Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasuru el-Rufai ya yi sanaduyar kubutar wasu mutane da aka yi yunkurin sacewa a hanyar Kaduna zuwa Abuja ranar Laraba da yamma.

Lamarin ya faru ne a lolacin da masu garkuwa da mutane suka tare hanya, a daidai lolacin kuma Gwamnan na kan hanyarsa ta zuwa Abuja, inda nan take masu tsaronsa suka tarwatsa barayin.

LEAVE A REPLY