Hukumar gudanarwa ta Daily Nigerian Hausa a madadin dukkan Editoci da masu aiko da rahotanni muke taya dumbin al’ummar Musulmi Barka da Sallah.

Muna adduar Allah ya maimaita mana da alheri ya kuma karbi dukkan Ibadunmu. Eid Mubarak

LEAVE A REPLY