Shugaban kasa Muhammadu Buhari sun sake sanya hannu kan batun zabe cikin zaman lafiya ba tare da tashin hankali ba.

Taron dai ya gudana a otal fin Transcorp karkashim jagorancin tsohon Shugaban kasa Abdulsalami Abubakar.

LEAVE A REPLY