Yau ce ranar 26 ga watan Agusta ranar da aka ayyana duk shekara a matsayin ranar Hausa ta duniya. Hausawa a ko ina a fadin duniya na magana da Harshen Hausa a wannan rana musamman a kafafen sadarwa na zamani.

Ko me zaku fada dangane da wannan rana?

LEAVE A REPLY