Wasu mutane da ba’a san ko su waye ba sun bankawa wasu sabbin azujuwa da dan majalisar dattawa ta kasa mai wakiltar jihar Kogi ta yamma a majalisardattawan Najeriya wuta, kwana daya kafin kaddamar da sabbin azujuwan da aka shirya yi a gobe Alhamis.

LEAVE A REPLY