Sanata Shehu Sani

Sanata mai wakiltar jihar Kaduna ta tsakiya a majalisar  dattawan Najeriya, Shehu Sani ya bayyana cewar babu adalci a cikin jam’iyyar APC mai mulki kuma a shirye kayansu suke domin tsallakawa daga jam’iyyar zuwa wata nan ba da jimawa ba.

 

LEAVE A REPLY