Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya zabi tsohon Gwamnan jihar Anambra Peter Obi a matsayin dan takarar mataimakin Shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2019.

LEAVE A REPLY