Shugaban jam'iyyar APC na kasa mai barin gado, John Oyegun

Daga Hassan Y.A. Malik

Jam’iyya mai mulki a Nijeriya ta APC ta saki sunayen mambobin kwamitin zartawa na babban taronta na kasa.

Sakataren yada labarai na jam’iyyar, Bolaji Abdullahi ne ya fitar da jerin sunayen mambabin kwamitin a wata sanarwa da ya fitar a yammacin jiya Lahadi.

Gwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar ne zai jagoranci kwamitin, sai gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ne mataimakin shugaban kwamitin.

Ga yadda kunshin kwamitin babban taron jam’iyyar APC ya kama:

Gwamnan jihar Jigawa Badaru Abubakar Shugaba

Gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu Mataimaki

Sanata Ben Uwajumogu Mamba/sakatare

Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha Mamba

Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima Mamba

Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-rufa’i Mamba

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari Mamba

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Bello Masari

Gwamnan jihar Oyo Abiola Ajimobi Mamba

Gwamnan jihar Yobe Ibrahim Geidam Mamba

Gwamnan jihar Filato Simon Lalong Mamba

Gwamnan jihar Adamawa Jibrilla Bindow Mamba

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello Mamba

Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki Mamba

Sanata Ahmad Sani Yeriman Bakura Mamba

Sanata Adamu Aliero Mamba

Sanata Danjuma Goje Mamba

Sanata Abdullahi Adamu Mamba

Sanata George Akume Mamba

Sanata Chris Ngige Mamba

Sanata Ibrahim Abdullahi Gobir Mamba

Fasto Usani Uguru Usani Mamba

Sanata Omo Agege Mamba

Alhaji Abubakar Kawu Baraje Mamba

Sanata Andrew Uchendu Mamba

Sanata Abdullahi Danbaba Mamba

Sanata Baba Kaka mamba

Sanata John Enoh Mamba

Hon. Femi Gbajamiamila Mamba

Hon. Alasan Ado  Doguwa Mamba

Cif Orji Uzor Kalu Mamba

Cif Niyi Adebayo Mamba

Hon. Kawu Labaran Mamba

Hon. Saed A, Fijabi Mamba

Hon.Barinada Mpigi Mamba

Hon. Abubakar H. Mariki Mamba

Hon. Lawal A. Abubakar Mamba

Hon. Tony Nwoye Mamba

Hon. Emmanuel Udenge Mamba

Cif Chris Ibe Mamba

Cif Nsima Ekere Mamba

Alhaji Adamu idris Mamba

Cif Ede Eze Mamba

Cif Preye Aganaba Mamba

Cif Derin Adebiyi Mamba

Injiniya Sale Mamman Mamba

Hon Israel Ajibola Famurewa Mamba

LEAVE A REPLY