Marigayiya Hauwa Maina

Allah ya yiwa fitacciyar jarumar fina finan Hausa, Hauwa Maina rasuwa yau a sakamakon wata gajeruwar jinya da ta yi a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano.

Anyi jana’izar Hajiya Hauwa Maina yau Alhamis da safe a jihar Kaduna.

LEAVE A REPLY